IQNA - A cikin wata wasika da ya aike wa mayakan Hizbullah da suka jikkata, Sheikh Naim Qassem ya dauke su a matsayin mabiya Abul Fadl al-Abbas (AS) kuma masu kare tafarkin Imam Husaini (AS) yana mai cewa: “A Karbala ku ne ma’auni na sadaukarwa da kare addini da gaskiya a cikin gwagwarmayar jihadi da tsayin daka. Hanyar tsayin daka da 'yanci za ta ci gaba da karfi fiye da kowane lokaci tare da kasancewar Mujahidu, wadanda suka jikkata, fursunoni, da al'ummar kasa masu aminci.
Lambar Labari: 3492693 Ranar Watsawa : 2025/02/06
Tehran (IQNA) Kungiyar 'yan ta'adda ta Ansar al-Muslimin a bilad Sudan da ke yammacin Afirka ta sanar da cewa ta shiga cikin kungiyar al-Qaeda a yankin Magrib.
Lambar Labari: 3486784 Ranar Watsawa : 2022/01/05
Tehran (IQNA) dakarun Hashd Alshaabi sun fatattaki mayakan 'yan ta'adda na kungiyar Daesh a kan iyakokin Iraki da Syria
Lambar Labari: 3486108 Ranar Watsawa : 2021/07/15
Tehran (IQNA) kungiyar 'yan ta'addan Daesh mai dauke da akidar salafiyyah takfiriyyah tana kara fadada ayyukanta da samuwarta a cikin nahiyar Afirka.
Lambar Labari: 3486078 Ranar Watsawa : 2021/07/05